Babbar kotun jihar Kano, mai lamba 16 karkashin mai shari’a Nasir Saminu, ta sanya ranar 21 ga watan gobe, domin ci gaba da jin shaida a...
Kungiyar inuwar matan Tijjaniya da Faidha sun bukaci mata da su tashi tsaye wajan neman ilimi da sana’o’in dogaro da kai wanda hakan zai taimaka wajan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ya zama dole iyaye su rinka sanya idanu a kan ‘ya’yansu musamman mata domin ganin da wa suke mu’amala....
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sami nasarar kama wani mutum mai suna Tomas dake safarar tabar Wiwi daga jihar Delta zuwa Kano. Mai magana da...
A ci gaba da gasar Damben gargajiya ta kasa dake gudana a gidan wasa na Ado Bayero Square a jihar Kano. Jihar Niger da Jihar Jigawa...
Wasan Damben gargajiya da a ka fafata a ranar Lahadi ta gasar kasa dake gudana a jihar kano. Jihar Kano ta samu maki 10 a kan...
Karaye Shining Star 0-0 Golden X. Mazuga Bees Feeders 1-0 All Stars Yankaba. Silver Dakata 2-2 Gandu United. City Boys 2-0 Baba Boys. Soccer Stars Dandago...
A yammacin ranar Litinin ne kungiyar kwallon kafa ta B.I.B za ta kara da Kawo Warriors a filin wasa na Kano Pillars dake Sabon Gari. Ita...
A ci gaba da gasar kwallon kafa ta mutane biyar wato ‘Yar Tile da ma’aikatan jami’an Yusuf Maitama Sule ke gabatarwa a karo na farko cikin...
A wasan Dambe ta kasa da a ka fara fafatawa wanda Jihohi da dama suka shiga gasar ta tsawon kwanaki uku a na yi. Jihar Nasarawa...