Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya ce akwai babbar barazanar tsaro a Najeriya ganin yadda ake samun karuwar Matasa a kasar da ba su...
Wani sabon rahoto da Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta fitar ya nuna cewa kashi ɗaya bisa uku na matan duniya na fuskantar cin zarafi a...
Rahotanni daga jihar Borno, na cewa sojoji sun yi artabu da mayaƙan Boko Haram a yankin ƙaramar hukumar Marte. Jaridar PRNigeria ta ce sojojin sun yi...
Wata gobara da ta tashi a unguwar Kurna babban layi da yammacin ranar Talata ta yi sanadiyyar rasa rayukan mutane huɗu ƴan gida ɗaya. Wani maƙocin...
Kungiyar kwadagon Najeriya, ta ce matsawar aka taba albashin kananana ma’aikata da gwamnatin tarayya ta sahale a inganta, shakka babu za ta tsnduma yajin aikin sai...
Gwamnatin jihar Zamfara ta haramta goyan mutum biyu zuwa uku kan babur, yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa a jihar. Wannan ya zo ne bayan...
Kason farko na allurar riga-kafin Korona ya iso jihar Kano cikin daren ranar Talata. Kwamishinan lafiya na jihar Kani, Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya karbi...