Wasan Damben gargajiya da a ka fafata a ranar Lahadi ta gasar kasa dake gudana a jihar kano. Jihar Kano ta samu maki 10 a kan...
Karaye Shining Star 0-0 Golden X. Mazuga Bees Feeders 1-0 All Stars Yankaba. Silver Dakata 2-2 Gandu United. City Boys 2-0 Baba Boys. Soccer Stars Dandago...
A yammacin ranar Litinin ne kungiyar kwallon kafa ta B.I.B za ta kara da Kawo Warriors a filin wasa na Kano Pillars dake Sabon Gari. Ita...
A ci gaba da gasar kwallon kafa ta mutane biyar wato ‘Yar Tile da ma’aikatan jami’an Yusuf Maitama Sule ke gabatarwa a karo na farko cikin...