Wani haifaffan dan kasar Sin mazaunin jihar Kano mai suna Mr Luck y araba buhun shinkafa dari hudu ga mabukata a jihar Kano. Rabon tallafin wanda...
Dagacin Gandun Albasa Injiniya Alƙasim Yakubu, ya shawarci ƙungiyoyi masu zaman kansu, dama sauran al’umma baki ɗaya, da su ƙara ƙaimi wajen tallafawa marasa ƙarfi. Injiniya...
Limamin masallacin Juma’a na Ikhwanil Musdafa dake unguwar Rijiyar Lemo titin ‘yan Babura, ya ja hankalin mawadata su ciyar da masu karamin karfi a watan Ramadan,...
Al’ummar unguwar Sharaɗa Salanta dake yankin ƙaramar hukumar Birni, sun koka kan yadda ma’aikatan wutar lantarki KEDCO, su ka yanke musu wayoyin wuta, yayin da su...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye, Malam Zubair Almuhammady ya yi kira ga ‘yan kasuwa da su kasance masu saukakawa al’umma a...
An nada sabon mai unguwar Kududdufawa Usaini Ibrahim sakamakon murabus din mahaifinsa saboda rashin lafiyar da ya ke fama da ita. Nadin sabon mai unguwar, ya...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta yi gargadin daukar tsatstsauran mataki kan masu gidajen sayar da man fetur...
Shugaban kungiyar masu siyar da sinadarin hada lemon a jihar Kano, Abubakar Isah Muhammad ya ce, mutane sun dawo yin amfani da sinadarin lemo sakamakon gano...
Hukumar tattara kudaden haraji ta jihar kano ta rufe rassan Bankunan GT guda bakwai a fadin jihar Kano. Mai magana da yawun hukumar, Rabi’u Sale Rimin-gado...
Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin Dan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Kwamared Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya ja hankalin ƴan kasuwa da su kaucewa...