Al’ummar yankin Bankaurar Dandalama dake karamar hukumar Dawakin Tofa na neman daukin gwamnatin jihar Kan kan rashin makaranta da wutar lantarki da kuma ruwan sha da...
Masu kamun kifi da Manoman hatsi da kuma Makiyaya dake yankin Katarkawa a karamar hukumar Warawa a jihar Kano, sun koka kan yadda ba sa samun...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa JUSUN ta janye yajin aikin da ta kwashe watanni uku ta na yi. Wakilin mu Yusuf Nadabo Isma’il ya zanta da...
Kungiyar ma’aikatan Shari’a ta kasa (JUSUN) ta kira taron gaggawa a shelkwatar ta da ke babban birnin tarayyar Abuja. A daren jiya Talata ne dai wasu...
Al’ummar garin Dotsa dake karamar hukumar Kumbotso, sun wayi gari da ganin Jariri sabuwar haihuwa, kudundine a katon tsumma cikin buhu. Daga cikin al’ummar yankin ne...
An yi zargin wata matashiyar budurwa ta bankawa gidan su wuta sannan ta haura katanga cikin dare ta hau mota ta gudu zuwa wajen saurayin ta....
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar cafke ‘Yan daba da kuma ‘Yan kwacen wayoyi, kimanin mutane Talatin da bakwai a rukunin unguwannin...
Masu jinyar marasa lafiyar da suka gamu da iftila’in gobara a gidan man Al-Ihsan dake unguwar Sharada wadanda yanzu haka suke kwance a asibitin Kwararru na...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyarar ta’aziya ga yan uwan wadanda su ka yi hatsari a kwanannan a hanyar su ta dawo daga...
Tuni dai haka ‘yansandan kasar Faransa suka dakume mutanen biyu, bayan da guda daga cikin su ya gallawa shugaban kasar Faransa mari a fuska a cikin...