Da sanyin safiyar ranar Tatala ne 01-06-2021, wata mata mai suna Khadija Ahmad da ake zrgin kiyayyar mijin ta ta ciyo ta a unguwar Gaida ta...
Limamin masallacin Juma’a na unguwar Ɗorayi Salanta dake yankin ƙaramar hukumar Gwale Malam Kamilu Sheikh Abdulmumin Yalo, ya ja hankalin matasa da su ƙara duƙufa wajen...
Wani malamin Addinin musulunci a jihar Kano Malam Aminu Mai Diwani, ya yi kira ga al’umma, idan sun tashi yin aure su kaucewa yin karya, domin...
Kungiyar Bijilante ta unguwar Goron dutse dake karamar hukumar Dala a jihar Kano, ta yi wa wani matashi Aski da Reza sakamakon kama shi ya yi...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa (JUSUN) ta ce, daurarrun dake gidan ajiya da gyaran hali su kara hakuri da zarar sun dawo bakin aiki za su...
Kungiyar ‘yan Tebura ta kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano ta ce, ba sa goyan bayan rufe kasuwa ko kin kasa kaya a ranar Talata kamar...