Har yanzu dai ana dakon zuwan shugaban kasa Muhammad Buhari filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Aminu domin komawa gida. Kawo wannan lokaci dai...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammad Buhari ya kawo ziyarar aiki jahar Kano. Buhari ya sauka ne a safiyar ranar Alhamis a filin jirgin sama na barikin Sojoji...
Tun gabanin shigowar wannan makon da mu ke ciki hukumar kwashe shara ta jihar Kano (REMASAB), ta dukufa wajen kwashe kwatoci da bude magudanan ruwa tare...
Shugaban kungiyar masu sayar da dabbobi rashen jihar Kano, Alhaji Bashir Sule Dantsoho ya ce, akwai tsari na musamman da su ka yi domin kada a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ya zama dole al’umma su rinka aiki kafada da kafada da baturan ‘yan sanda yankunan su domin dakile aiyyukan...
Babbar kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a Kafin Mai Yaƙi a ƙaramar hukumar Kiru, ƙarƙashin mai Shari’a Ustaz Sani Salihu, ta ci gaba da sauraron shari’ar...
Wani magidanci ya sake gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu, bayan da wani mai unguwa ya tsaya masa a kan zargin yin sama...
Babbar kotun jiha mai lamba 7, karkashin mai shari’a Usman Na’abba, ta sake gurfanar da wani matashi mazaunin unguwar Badawa da zargin laifin fashi da makami...
Kungiyar Sintiri dake yankin karamar hukumar Fagge a jihar Kano ta ce, za ta tashi tsaye domin ganin ta dakile yawaitar kwacen waya wanda ya yi...
Hukumar kula da manyan makarantun sakandire ta jihar Kano ta ce, Gwamnati ta dawo da ma’aikata masu shaidar koyarwa ta NCE dake aiki wasu hukumomi zuwa...