Kano Municipal- 2 Dorayi United- 1 Ashafa Action -1 Tsamiya United- 1 Tukuntawa United- 1 Good Boys Dorayi- 3 Golden Bullet- 2 Dabo Feeder- 1 Dorayi...
Wani mutum da ake zargi da haike wa karamar yarinya a garin Wudil, mai suna Nasiru Umar ya ce, giya abokan sa su ka zuba masa...
Kotun jiha mai lamba 16, da ke zamanta a unguwar Bompai, karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta sallami wata mata mai suna Hajara Abubakar da ake...
wasu matasa sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, bisa zargin fasa shago da satar Computer da kuma wayoyi. Sai dai bayan...
Wani Manomi a unguwar Kududdufawa da ke karamar hukumar Ungoggo, Malam Abubakar Usman ya ce, rashin siyen kayan ayyukan noma da sauki ya janyo kayan masarufi...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce, za ta ƙara ƙaimi wajen ɗaukar mataki ga dukkanin waɗanda su ka aikata laifin...
Wani kamfani ya yi karar wata jaruma ‘yar masana’antar Kannywood mai suna Hafsat Idris a gaban babbar kotun jihar Kano da ke garin Ungoggo, kan zargin...
A cigaba da gasar kofin Aminu Abusi Guardioal dake wakana a unguwar Rijiyar Zaki na shekarar 2021. New Star Rijiyar Zaki za ta kara da Gwammaja...
Uwargidan mai suna Daharatu Hamza wadda ta ke kwance a ta ce a gadon asibiti a Kano, ta ce Amarya Hafsat Hafizu c eta watsa mata...
Wani dan kasuwar hatsi ta Dawanau a jihar Kano, Malam Adam Ishaq Bagadawa, ya ce, ba laifin ‘yan kasuwa ba ne tsadar kayan masarufi a lokacin...