Babbar kotun jihar Kano mai lamba 15 karkashin jagorancin mai shari’a, Nasiru Saminu, ta ci gaba da sauraron shari’ ar da Alhaji Sani Ismail ya shigar...
Shugaban kasar Rasha, Vladmir Putin, ya zargi kasashen yammacin duniya cewa, da gangan suka samar da wani yanayi da aka tsara, domin jawo su cikin yaki...
Majalisar Dinkin Duniya a Afganistan ta yi kira ga gwamnatin Taliban da ta fitar da cikakkun bayanai kan tsare wasu ‘yan jarida biyu na Afganistan da...
Aaron Ramsey ya koma kungiyar Rangers a matsayin aro daga Juventus, har zuwa karshen kakar wasa ta bana. Dan wasan na Wales, mai shekara 31,bai dai...
Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa reshen jami’iayar kimiya da fasaha ta Wudil, sun gargadi jami’ar, da ta warware matsalolin da ya dabaibaye jami’ar na biyan ma’aikatan...
Wani manomi a Kano Malam Sharu Musa, ya ce, lokacin kadawar hunturu amfanin gona zai ta yabanya, musamman ma irin su kayayyakin lambu da ake shukawa....
Kotun shari’ar musulunci a Ungogo karkashin mai shari’a Mansur Ibrahim, ta fara sauraron karar da wani ya shigar mai suna Aminu Yakubu Kadawa, a kan ya...
Kotun Ɗaukaka Ƙara za ta yi zaman sauraron ƙarar rikicin shugabanci a jam’iyyar APC mai mulkin Jihar Kano tsakanin Gwamna Abdullahi Ganduje da ɓangaren Sanata Ibrahim...