Wani direban mota a jihar Kano da ke zirga-zirga a yankunan Karkara mai suna Idris Karaye, ya ce, duk da ƙarancin man fetur, amma har yanzu...
Iyalan marigayi tsohon shugaban kasar nan, Janar Murtala Ramat Muhammad, sun koka kan yadda a ka yi watsi da su cewa ba a kula da ‘yan...
Kotun majistrate mai lamba 58 a Nomans Land Bompai karkashin Aminu Gabari, ta umarci da a kara gatabar mata da matashi Abdulrashid Auwalu Tofa, da zargin...
Babbar kotun jiha mai lamba 5, ƙarƙashin jagorancin justice Usman Na abba ta sanya ranar 2 da 3 ga watan Mayu, domin fara sauraron shaidu a...
Bayan kwanaki 2 da fitowar sa daga gidan gyaran hali, Injiniya Mu’azu Magaji Dan Sarauniya, ya jaddada mubaya’arsa ga Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekaru....
Shugaban makarantar Islmaiyya ta Saunul Qur’an, Malam Dayyabu Sadi Gaidar Makada, ya ce, karancin wajen zama a makarantar su, na kawo mu su cikas a harkokin...
Kotun majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a, Aminu Gabari ta sassauta sharudan da ta gindaya a kan batun bayar da belin Injiniya Mu’azu Magaji...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, zai tantance yanayin lafiyar Sadio Mane, bayan daukar horo kafin ya yanke shawarar ko zai buga wasan da Liverpool za...
Mai horas da Manchester City, Pep Guardiola ya gargadi ‘yan wasan sa cewa, da su kara zage dantse wajen ganin sun ci gaba da taka leda,...
Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau ta Jihar Kano ta wayar da kan daliban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi, kan illar cutar kanjamau, ciwon hanta da daliban...