Wasu daga cikin mazauna garin Tsamawa da ke yankin karamar hukumar Kumbotso, sun ce ranar Mata ta duniya rana ce da za su hidimtawa mazajen su,...
Wata matashiya mai suna Sadiya Usman da ke unguwar Ɗorayi, ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano ta ce, rashin bai wa mata dama ya janyo ake...
Dan wasan Leicester City, Wesley Fofana, ya sake kulla sabuwar yarjejeniya da kungiyar sa, wanda zai ci gaba da zama har zuwa 2027. Fofana ya koma...
Babbar kotun jiha mai lamba 15, karkashin jagorancin Justice Jamilu Shehu Sulaiman ta fara sauraron shaida a kunshin tuhumar da hukumar yaki da cin hanci ta...
Wasu matasa da ke gudanar da kasuwancin su a kasuwar waya ta Beirut Pavilion a jihar Kano, sun yi ƙorafin cewa, an ta she su daga...
Mai Magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce, burin dan sanda ya fito aiki bai kama mai laifi ba....
Shugaban kungiyar dillalan gidaje da filaye ta kasa Alhaji Musa Khalil Hotoro ya ce, rashin fitar manyan hanyoyi manya idan za a yanka filaye ya na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurnar da wasu matasa Uku, a gaban kotun majistret mai lamba 46 da ke zamanta a unguwar Nomansland, karkashin mai...
Wasu shaidun gani da ido a yankin Gida Dubu da ke Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso, sun ce wani mutum ya tsallake rijiya da baya a...
Tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafar kasar Holland, Clarence Seedorf ya ce ya koma addinin musulunci adaidai wannan lokacin. Seedorf wanda ya horas a kwallon kafa...