Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da cewa, akalla mutane 12 ne suka kone kurmus, a wani hatsarin mota da ya afku ayankin Tsamawa...