Wata uwar gida a jihar Kano, ta ki yarda da mijinta saboda ta na zargin ya yi aure ba tare da an yiwa amaryar sa gwajin...
Shugaban ƙungiyar direbobin Tifa a jihar Kano, Kwamared Mahmud Ibrahim Takai ya ce, duk motar Tifa ɗaya ta na samar wa matasa Ashirin aƙalla aikin yi....
Wani babban magatakarda na sashin kula da masu tabin hankali na asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dr. Abdussalam Murtala, gargaɗi jama’a da su daina muzgunawa masu...
Ƴar takarar gwamna a jihar Kano a karkashin jam’iyar UPP a shekarar 2019, Hajiya Maimuna Muhammad, ta koma jam’iyyar ADP. Sauya sheƙar Hajiya Maimuna na zuwa...
Mummunan rashin nasarar da Paris St-Germain ta yi a gasar Ligue 1 a hannun Monaco ba abu ne da za a amince da shi ba kuma...
Frank Lampard ya tuhumi ‘yan wasansa shin ko suna da tunanin iya buga wa Everton wasa ko kuwa, bayan da Crystal Palace ta lallasa su da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani matashi dan shekara 18 mai suna, Abdurahman Sulaiman da zargin cakawa kaninsa fasashen gilashi a ciki ya mutu...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa, a shirye ta ke ta baiwa tsagin shari’a yancin cin gashin kai da zarar majialisar dokokin jihar ta kammala nazari...
Shugaban makarantar Sabilul Najati Islamiyya, Mallam Ahmad Idris Ibrahim, ya ce idan a na son ci gaba a fannin karatun ɗalibai, dole sai iyaye sun bayar...
Kotun Ƙoli ta kasar Brazil ta bayar da umarnin a rufe dandalin shafin sada zumunta na Telegram a faɗin ƙasar. Alƙali Alexandre de Morais ya ce,...