Shugaban kungiyar masu gidaje na kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, Alhaji Balarabe Tataye, ya ce, suna bukatar ayi kamar yadda gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya bukaci sabon shugaban masu ra’ayin mazan jiya na Birtaniyya, Liz Truss da ta yi aiki tare da gwamnatin Ukraine don taimakawa...
Kwamishinan tsare-tsare da raya birane na jihar Legas, Idris Salako, ya yi murabus daga mukamainsa Gbenga Omotoso, kwamishinan yada labarai ne ya bayyana hakan a wata...
Wata babbar kotun majistare da ke Ado Ekiti ta yanke wa wani matashi mai suna Usman Lateef, mai shekaru 36 hukuncin daurin kwanaki 30 na yi...
Mai horas da Paris Saint-Germain, Christophe Galtier, ya gargadi ‘yan wasan sa uku, Lionel Messi da Kylian Mbappe da Neymar, cewa za su iya tsintar kansu...
Kotun kolin Kenya, a safiyar Litinin, ta tabbatar da nasarar William Ruto a zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan jiya. An ayyana Ruto a...
Zauren dillalan Man Fetur na Arewacin Najeriya, Northern Independent Petrolium Marketing Forum, sun tsunduma yajin aikin kwanaki Uku, sakamakon makalewar kudadensu a wajen gwamnatin tarayya. Shugaban...
Akwai fargabar sake fuskantar karancin man fetur, yayin da kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta kasa, IPMAN, ta fara rufe wuaren da take dakon...
Yanzu dai United ta samu nasara a wasanni biyu daga cikin takwas na gasar Premier da ta yi bayan da ta samu nasara a hannun Arsenal,...
Kungiyar kwallon kafa ta kasar Turkiyya, Fatih Karagumruk, ta soke kwantiragin kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa. Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafukanta na...