Kungiyar Tuntuba da bada shawarwari ta Jam’iyyun Siyasar kasar nan IPAC, ta Kalubalanci shugabannin ‘yan Siyasa dake rike da madafun Iko a kasar nan wajen gudanar...
Shugaban karamar hukumar Ungogo Dake Jihar Kano, Injiniya Abdullahi Garba Ramat, ya yi murabus daga mukaminsa na shugabancin karamar hukumar a yau Litinin. Jami’in hulda da...
Tunda fari dai amaryar ta bukaci angon nata da ya siyo mata Madara ne bayan da ya dawo daga wajen sana’anarsa ta saran Itace a Jeji,...
Kungiyar sintirin bijilante ta kasa reshen jihar Kano karkashin kwamandan ta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce ba jami’anta ne suka yi sanadiyyar rasuwar matashin nan...
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar, tsohon Gwamnan Jihar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim, wanda ya rasu jiya Lahadi a kasar Saudiyya. Wannan na...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta ce kotu ta bayar da umarnin a buɗe asusun ajiyar bankinta da aka rufe a kwanakin bayan nan. Bayanin hakan...
A ci gaba da gasar cin kofin nahiyar Africa da ake fafatawa a kasar Cotdebua, a Asabar din nan ne tawagar masu masaukin baki Ivory Coast,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta dakatar da zaben cike gurbi a karamar hukumar Kunci dake jihar, biyo bayan yadda aka samu wasu...
Wata kotu ta yanke wa wata ƴar Film ɗin Najeriya, hukuncin ɗaurin watanni shida a gidan yari, bayan da aka ɗauki hotonta tana liƙa sabbin takardun...
Limamin Masallacin Juma’a na Madina Sheikh Abdulmuhsin Bin Muhammad Alkasim, ya ce babu abu mafi muni dake saurin jefa wanda ya aikatashi a cikin wutar jahannama...