Rundinar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi da zargin cin amanar wata mata Yar unguwar Yalwan Shandan da ke ƙaramar hukumar Plateau....
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Umar Modibo Jarƙasa ya ce, idan al’umma su na son raguwar lalacewar tarbiyyar yara, musamman marayu sai sun tallafa...
Wani matashi ya gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kafin Maiyaki a ƙaramar hukumar Kiru, kan zargin haɗa kai wajen aikata laifi...
Jami’ar Bayero ta Kano, ta yaye ɗaliban kimiya daban-daban wanda su ka kammala karatu a harkokin lafiya a jami’ar. Ɗaliban wanda su ka kammala karatu daga...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta ce, al’umma su kula da yanayin da masu Sojan gona ke zuwa...
Ƙungiyar ɗalibai 100 da gwamnatin jihar Kano ta ɗauki nauyin karatun su a makarantar British Brigde, sun roƙi gwamnati da ta tallafa musu, domin sakin sakamakon...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayaro da ke jihar Kano, Farfesa Kamilu Saminu Fagge, ya ce yawaitar samun zaben da bai kammala ba wato (Inconculusive) lokacin...
Babbar kotun jiha, mai lamba 11, da ke zamanta a Milla Road, ƙarƙashin mai shari’a Amina Adamu, an gurfanar da matashiyar nan Aisha Kabir ƴar unguwar...
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Ƙofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Munzali Tanko, wata mata ta yi ƙarar mijin ta, kan zargin ya na zuwa...
Babbar kotun jiha mai lamba 18, da ke zamanta a garin Ungoggo, ƙarƙashin mai shari’a Zuwaira Yusuf, ta ci gaba da shari’ar, jarumar masana’antar shirya fina-finan...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wasu matasa a gaban kotun Majistret da ke unguwar Nomans Land, bisa zargin ƙwacen waya. Ɗaya daga cikin...
Kungiyar Bijilante ta samu nasarar kama wani Yaro da a ke zargi ya fasa shagon sayar da kayan abinci da karfe Biyu na dare. Kwamandan yankin...
Kotun shari’ar musulunci mai lamba 1, da ke cikin Birni Kofar Kudu, ƙarƙashin mai Shari’a Munzali Tanko, ta tsare wani magidanci, saboda gaza biyan kuɗaɗen lamunin...
Kotun shari’ar musulunci da ke unguwar PRP Gama Kwana Hudu, ƙarƙashin mai shari’a Isah Rabi’u Gaya, wata Amarya ta yi ƙarar uwar gidanta, saboda zargin kiran...
Wasu matasa Biyar sun sake gurfana a gaban kotun majistret mai lamba 74, bisa zargin laifin haɗa baki da kutse da fashi da makami da kuma...