Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani matashi mai suna Yahaya Yakubu, dan shekaru 25 mazaunin unguwar Samegu, sanadiyyar fadawa ruwa a gadar...
Jam’iyyar hamayya ta PDP a nan Kano ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da gazawa wajen cikawa al’umma alkawuran da ta yi musu a lokacin zabe....
Wasu tunzurarrun matasa dauke da makamai sun kai farmaki a kan wani sha’iri mai majalasi wanda a ke yiwa lakani da Alhajin Zi Khalifan Dan Dogarai...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Bechi United a karamar hukumar Kumbtso dake jihar Kano, Yusuf Bechi ya ce kungiyar sa za ta dawo daukan...
A fafatawar da a ka yi a wani wasan gargajiya na Langa a garin Kumfada dake karamar hukumar Garko, Kungiyar Langa ta Kumfada ta lallas Kafin...
Dan wasan gaban kungiyar SS Lazio, Ciro Immobile ya zama dan wasan da yafi kowa zura kwallaye a gasar Serie A a kakar 2019-20 bayan da...
Dan wasan gaban kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo ya ce ya na son ya kara lashe gasar Serie A tare da kungiyar sa a kaka mai kamawa....
Dan wasan tseren mota, Lewis Hamilton ya lashe gasar Grand Prix, duk da matsalar taya da ya samu a motar sa. Tayar motar Lewis ta yi...
Gamayyar matasan Kano da ke gangamin dasa bishiyoyi a jihar Kano (Make Kano Green) ta dasa Bishiyoyi 1,567 a kananan hukumomi biyar a jihar. Babban jami’I...
‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Christian Pulisic da kuma Cesar Azpilicueta ba za su fafata a karawar da kungiyar za ta yi da Bayern...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta lashe gasar cin kofin kalubale na kasar Ingila wato FA Cup bayan ta doke Chelsea da ci 2-1. Dan wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Birmingham City ta nada Aitor Karanka a matsayin sabon kocin ta. Karanka dan kasar Andulisiya ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru uku...
Kungirar kwallon kafa ta Oldham Athletic wacce take buga ajin rukuni na biyu, ta nada tsohon dan wasan Leeds United da Liverpool, Harry Kewell a matsayin...
Sarkin tsaftar jihar Kano Alhaji Ahmad Ja’afaru Gwarzo ya gargadi masu babbakar kawunan dabbobin da a ka yi layya a wannan lokaci na sallah da su...
Mataimakin shugaban karamar hukumar Dala, Hon Ishaq Tanko Gambaga, ya taya daukacin al’ummar musulmai murnar sallah tare da addu’ar Allah ya kawo karshen cutar Corona...