Lauyan da yake kare Abduljabbar a gaban kotu ya musanta zargin da Malamin ya yi a kan sa ana tsaka da shari’a, danagane da ikirarin ya...
Wani mazaunin unguwar Tukuntawa da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, Ibrahim Abubakar Salisu, ya ce, sama da shekaru biyu suna fama da tarin shara...
Hukumar shirya jarabawa ta kasa, NECO, ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandare na shekarar 2022 SSCE. NECO ta gudanar da jarrabawar a fadin kasar nan daidai...
Masanin harkokin aljanu a jihar Kano, Abdullahi Idris Danfodio ya ce, aljanu na satar labarai daga sama domin fada wa al’umma. Abdullahi Idris Danfodio, ya bayyana...
Wani matashi a jihar Kano, Auwal Muhammad Musa, mai jiran fashewar PI ya ce, da zarar ta fashe za su gudanar da abubuwan da za su...
Wani masani da ke karatun babban Digiri a jami’ar Bayero, bangaren nazarin halayyar Dan Adam a jihar Kano, Shu’aibu Lawan Matawalle, ya ce, akwai damuwa ga...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Damaturu, ta umarci jam’iyyar APC da ta mika sunan Bashir Shariff Machina a matsayin dan takarar sanatan Yobe...
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya bayyana cewa, an samu nasarar yi masa aikin tiyata a hannu. Musa ya bayyana haka ne a wani sako...
Mai horas da Everton, Frank Lampard, ya mayar da martani ga tsohon dan wasan Chelsea, John Obi Mikel, bisa ritayar da ya yi a kan buga...
Mai horas da Super Eagles, Jose Peseiro, ya yaba wa ‘yan wasansa saboda kwazon da su ka nuna duk da rashin nasarar da suka yi a...
Tsohon kyaftin din Super Eagles, John Obi Mikel, ya sanar da yin ritaya daga buga kwallon kafa bayan ya shafe shekaru 20. Obi ya yi ritaya...
Dan wasan gaba dan kasar Algeria, Andy Delort, ya ce, kungiyar Desert Foxes za ta yi kasa-kasa da Najeriya a wasan sada zumunta da za su...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, ta ce, za ta horas da ma’aikatan wucin gadi har su 1, 400,000. Babban Daraktan Cibiyar hulda da Manema...
Wani malami a kwalejin noma ta Audu Bako da ke garin Danbatta, Mallam Yahaya Abdullahi ya ce, rashin samun iri mai inganci ya janyo manoman Shinkafa...
A yayin da ake kokarin fara yakin neman zaben 2023 a wannan Larabar, Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya...