Tsohon shugaban kungiyar masu kiwon kaji ta jihar kano kuma mai gidan gona a yanzu, Alh Aminu Adamu ya bayyana cewa diloli suna sayar da kwai...
Wani Malamin Addinin Musulinci, Malam Isah Muhammad Abubakar, ya yi kira ga ‘yan kasuwa dasu rungumi dabi’ar nan ta saukakawa al’umma musamman a acikin wannan watan...
Shugaban tsangayar nazarin tattalin arziki da ke kwalejin Sa’adatu Rimi Malam Aminu Harbau, ya shawarci Gwamnati data rinka shirya bitoci na musamman ga ‘yan kasuwa a...
Shirin Siyasa dake kawo muku labaran Siyasar Kano dama kasa baki daya. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Acikin shirin kunji cewa rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tayi martani kan korafin mazauna garin Kakurma na samun harsasai a yayin da ‘yan sanda ke...
Domin jin cikakken labarin, saurari shirin Baba suda na yau Laraba 15-05-2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Shirin Siyasa dake kawo muku bayanan Siyasar Kano dama kasa baki daya, Muzammil Ibrahim Yakasai ne ya gabatar da shirin a jiya. Download Now Ayi sauraro...
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa wani matashi a Kano ya yanka wata ma’aikaciyar asibiti a wuya bayan da taki amincewa yayi mata fyade....
Raba Masarautar Kano: Umarnin kotu baizo mana akan lokaci ba -Sakataren gwamnatin Kano Babban Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alahaji ya bayyana cewa ko kadan...
Wani rahoto da sashen walwala da jin kai na hukumar Hisbah ta fitar, ya bayyana cewa izuwa yanzu ya samu nasarar karbo kudi da suka kai...