A duk lokacin da watan azumin watan Ramadan ya zo malamai kan gabatar da tafsiran al’kur’ani mai girma, hakan abin yake a nan Kano ana gabatar...
Shugaban makarantar Zinatul Islam wa tahfizil kur’an dake Rafin Malam a karamar hukumar Ungogo, Ahmad Isma’il Ibrahim, ya yi kira ga daliban makarantar da su kiyaye...
Kungiyar bunkasa ilimi da cigaban demokradiyya da samar da daidaito a zamantakewa SEDSAC, ta yi kira ga ‘yan kasuwa da su ji tsoron Allah wurin kaucewa...