Babbar kotun jaha mai lamba 8 karkashin mai shari’ar Usman Na Abba ta fara karanta hukunci a kunshin shari’ar nan wadda Hon Nasir Muhammad ya shigar...
Babbar kotun jaha mai lamba 8 karkashin mai shari’ar Usman Na Abba ta fara karanta hukunci a kunshin shari’ar nan wadda Hon Nasir Muhammad ya shigar...
Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire na jihar Kano, Dr Bello Shehu ya ce ba sa ni ba sabo kan duk wani Malami da aka kama...
Kakakin hukumar gidan gyaran hali da tarbiya na jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya gargadi al’umma da su guji kaiwa dauraru kayan da hukumar...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa kaso talatin cikin dari na adadin masu fama da cuta mai karya garkuwar jiki wato AID suke karbar magani a...
Wani matashi da ya sassara karamin yaro mai suna Buhari Abubakar mai kimanin shekaru 8 da fartanya a can kauyan Gezawa inda tuni yaron ya rasa...
Kwamishinan raya karkara ta jiharnan Musa iliyasu kwankwaso yace gwamnatin jihar kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje zata cigaba da aiwatar da shirin ‘Karkara salamu...
Mai Magana da yawun hukumar gidan ajiya da gyaran hali dake Kano DSC Musbahu Lawan kofar Nasarawa, ya ce hukumar ta sha alwashin daukar tsatstsauran mataki...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa ta ce za a samu habbakar tattalin arziki ne kawai idan ‘yan kasuwa da ‘yan kishin kasa suka fahimci kokarin...
Wani mai faskaren itace a unguwar Tudun ribudi ya bayyana cewar da sana, ar faskaren itacen yake daukar nauyin iyalin sa har da karatun ya, ‘yansa...