Saurari cikakken shirin hangen dala na ranar Talata 25 2 2019 tare da Abdulkadir Yusuf Gwarzo Download Now Ayi sauraro lafiya
Saurari cikakken shirin baba suda na ranar Talata 25 12 2019 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki Download Now Ayi sauraro lafiya
A yau ne al’ummar duniya mabiya addinin kiristanci suka gabatar da bukukuwan kirsimeti wanda suke gabatarwa duk ranar 25 /12 na kowace shekara. Wakilin gidan radiyon...
Danna alamar sautin nan dake kasa domin sauraron cikakken labarin da karin wasu acikin shirin Baba Suda na jiya Talata tare da Aliyu Wali. Download Now
Danna alamar sautin nan dake kasa domin sauraron cikakken labarin dama karin wasu labaran a cikin shirn Hangen Dala na ranar Talatar data gabata tare da...
Wasu shafaffu da mai da ke fada aji a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba su da alaka ku kadan da Bola Ahmad Tunubu gashi alkalma...
Mai alfarma sarkin musulmi Saadu Abubakar Na uku da mai martaba sarkin kano malam, Muhammad sanusi na biyu da karamin ministan lafiya sanata Olorumumbi mamora Sun...
Mai Magana da yawun hukumar gidan ajiya da gyaran hali DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce daga farkon shekarar 2019 zuwa yanzu mutane uku ne...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari,ya ce an rufe iyakokin kasar nan ne, da nufin kawo karshen shigo da haramtattun kayayyaki da makamai zuwa kasar nan da nufin...
A yayin da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, yake kasar Saudiyya dan gudanar da Umara tsahon mako biyu, mataimakin Gwamnan Kano Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna,...