Chiroman Sarkin Mayun Kano, Alhaji Yahya Ali ya bude wani asibiti da ake yin magani ta hanyar maita a garin Gano dake karamar hukumar Dawakin Kudu...
Kotun majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta fara sauraron wata kara wadda ‘yan sanda suka gurfanar da wasu matasa 2 wadanda ake...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Dala a jihar Kano Babangida Abdullahi Yakudima, ya ce kudin da gwamnatin tarayya za ta ranto ba kudi ne...
Sakataren hukumar tsugunar da gajjiyayyu da bayar da agajin gaggawa ta jihar Kano Sale Aliyu Jili, ya hori masu rike da cibiyoyi 13 dake fadin jihar...
Kwamishinan ayyuka da bunkasa kasa injiya Mu’azu Magaji Dan Sarauniya, ya ce gwamnatin jihar Kano yanzu haka ta mayar da hankalin wajen gyara titunan da suke...
Danna alamar sautin nan domin jin cikakken labarin da karin wasu labarun a cikin shirin Baba Suda na Juma’ar data gabata tare da Abdullahi Soron Dinki...
Danna alamar sautin nan domin jin cikakken labarin da karin wasu labarun a cikin shirin Hangen Dala na Juma’ar data gabata tare da Ahmad Rabi’u Ja’en...
Gamayyar Kungiyar tsofaffin daliban Makarantar ‘yammata ta Mairo Tijjani Girl Science and Technical dake jihar Kano sun bayan kudirinsu na samarda Asibiti a cikin makarantar don...