Babban kwamishinan jihar kano a hukumar kidaya ta kasa Dr. Isma’il Lawan Sulaiman ya ce kididdigar da hukumar da hadin gwiwar ma’aikatar lafiya ta tarayya suka...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta dauki mataki kan duk wanda ta samu da cin zarafin dan Jarida, duba da muhimmancin aikin na manema labarai...