Shugaban sashin hausa na gidan radion DW Thomas Mosh, ya ce kyautata alaka tsakanin kafafen yada labarai na duniya zai kawo cigaba ta fannin aikin jarida....
Kungiyar matuka baburan adai-daita sahu na jihar Kano za su tsunduma yajin aiki na gargadi, biyo bayan saka musu harajin 26000 da suka ce gwamnatin jihar...
Mai magana da yawun rukunin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa babu wata doka da ta baiwa kowanne irin mutum damar karbar kudi...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa kwamishinan ayyuka da cigaba injiniya Mu’azu Magaji, umarnin a gyara gidan tarihi na shattima, a matsayin ofishin majalisar...
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa wato NUEE ta jin gine yajin aikin da ta tsunduma ajiya laraba, bayan cimma yarjejeniya tsakanin gwamnati da kungiyar a...
Shugaban kungiyar karbar korafe -korafe da yaki da cin hanci da rashawa Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya bayyana yadda suka samu korafe-korafe akan yadda aka cinye...
Iyalan wani tsoho mai gadi sun yi kira ga al’umma da gwamnati da a kwato musu hakkin su sakamakon yayin da wani dan fasa kaurin shinkafa...
Jarumar fina-finan hausar nan Surayya Aminu wadda akafi sani da Rayya ta bayyana cewa a yanzu tsun-tsun soyayyarta ya tashi daga kan Yakubu Kafi Gwamna, da...