Babbar kotun jahar kano mai lamba uku karkashin Justice Ahmad Tijjani Badamsi ta dakatar da gwamnan kano daga daukar duk wani mataki na nada kirkirarrun sarakuna...
An dai daura auren Dattawanne amarya Fatsima Mai shekaru 82 da Angonta Muhammadu Liti, mai shekaru 74 a ranar lahadin data gabata. Mazauna unguwar Dorayi Amarya...
Wasu lauyoyi anan karkashin jagorancin Barrister Abubakar Balarabe mahmud sun shigar da kudiri gaban babbar kotun jiha mai lamba 3. kudirin nasu ya dogara da tanadi...
Ma’aikatar al’amuran mata da cigaban al’umma ta jahar Kano ta ce, ta shirya bada gudunmawa wajen bunkasa rayuwar ‘yan matan da ke kawo kayan sana’a daga...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta ce dan sandan nan da ake zargin ya harbe wani matashi yana hannu su kuma ana cigaba da fadada...
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, cp Habu Ahmad Sani, ya bayyana cewa, zai hada karfi da karfe don ‘yan kwato da goro da al’ummar gari da...
Sabon kwamashinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Ilyasu, ya ce a shirye suke wajen dakile cin zarafin dan adam a fadin jihar Kano dama...