Wani lauya mai rajin kare hakkin al’umma Barista Rabi’u Sa’id Rijiyar Lemo ya bayyana cewa hukumar KAROTA bata da hurumin baiwa masu baburan adai-daita sahu lasisin...
Wasu gamayyar al’umma dake rajin samar da cigaba a jihar Kano sun fara wani gangamin aikin gyara da tsaftace Makabartu, inda aka fara da makabartar Tarauni...