Asibitin kashi na Dala ya fara gangamin taron bikin cika shekaru 60 a yau. An fara taron ne da addu,o,i a masallacin juma a na Ihiya’ussuna...
Ku saurari wannan dama karin wasu labaran acikin shirin Baba Suda na ranar Alhamis tare da Aliyu Wali. Ku latsa alamar sautin dake kasa domin sauraro....
Ku saurari cikakken shirin Hangen Dala na jiya Alhamis tare da Ahmad Rabi’u Ja’en. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Kotun majistiret mai lamba 15 karkashin mai shari’a Muntari Garba Dandago ta bada belin wani matashi mai suna Abdulkadir Musa Guza mazaunin unguwar Rijiyar Zaki a...