Fitaccen marubucinnan kuma jarumain fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Chediyar ‘Yan Gurasa wanda akafi sani da Kamaye ya bayyana cewa yayi mamaki matuka ganin yadda aka zabi...
Tsohuwar jarumar fina-finan hausar nan Khalisa Muhammad ta bayyana cewa zamani ya kawo sabbin sauye-sauye a harkar shiryawa da kuma gabatar da fina-finan Hausa, amma sauyin...