Saurari cikakken labarin acikin shirin Hangen Dala na yau tare da Ahmad Rabi’u Ja’en. Danna alamar sautin dake kasa domin sauraro. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Zakuji cikakken labarin acikin shirin Baba Suda tare da Ahmad Salisu Bachirawa. Latsa alamar sauti dake kasa, domin sauraron cikakken shirin. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Kotun majistret mai lamba 15 karkashin mai Sharia Muntari Garba Dandago ta fara sauraron wata shari’a wadda ‘yan sanda suka gurfanar da wani mutum mai suna...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wasu gun-gun mata da ake zargi da yawon dare wadanda akafi sani da ‘yan “Good Evening” a ranar Talata....
Wani dan siyasa a jihar Kano Sunusi Awuchi Gwammaja ya bayyana cewa babu wanda ya dace ya gaji kujerar gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje 2023...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta damke wani matashi mai suna Victor Uche mazaunin unguwar Sheka da ake zargi da satar wayar kanwarsa Tunda farko...
Dattawan Kano karkashin Bashir Usman Tofa sun shigar da kara a gaban babban jojin Kano Justice Nura Sagir suna karar gwamnan Kano da majalisar dokokin Kano...