Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Ungogo Aminu Sa’ad ya bukaci gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin dakta Abdullahi Umar Ganduje data samar da sabbin makarantun firamare...
Kotun majistret mai zamanta a Rijiyar Zaki ta aike da wani malamin jami’a gidan gyaran hali bisa zargin bata suna da cin mutunci. Tun da farko...