Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa, (NUEE) ciki harda kamfanin KEDCO sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani bayan da wa’adin kwanaki 21 da suka...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya bayyana cewa kuskure ne a doka kotu tayi umarni dangane da yi ko...
Wasu iyayen yara a yankin Bajallabe dake bayan jami’ar Yusuf Maitama Sule, sun yi gangami a harabar makarantar firamare ta Nomadic dake yankin. Sakamakon zargin da...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba uku karkashin Justice Ahmad Tijjani Badamsi ta dakatar da gwamnan kano daga daukar duk wani mataki na dokar sabuwar majalisar...
Likitoci a bangaren haihuwa sun bayyana cewar auren wuri yana hana kamuwa da ciwon karin mahaifa.Wani babban mata a birnin Ikko Dakta Gabriel Akilo ke bayyana...