Sanata Kabiru Ibrahim Gaya yace ba’a taba bashi kudaden fansho da tsaffin gwamnoni ke karba a jihohin su ba. Sanatan yana wannan magana ne a shafin...
Cikin jawabai ko tsokaci da ya saba gudanar wa, wakilin kazaure da yan kwashin jihar Jigawa a majalisar kasa Honarabul Muhammad Gudaji ya bayyana takaicin sa...