Al’ummar yankin Tudun Ribudi dake karamar hukumar Ungogo sun yi korafin cewar masu rijiyoyin burtsatse suna musu barazana ga lafiya da muhalli sakamakon fashewar bututun ruwa...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar hana hada maza da mata a babur mai kafa uku wato Adaidaita Sahu. Rahotanni na nuni da cewa, gwamnan Kano...
Hukumar hana sha da Fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen Jihar Kano NDLEA ta ce ta gurfanar da mutane fiye da dari a gaban kotu cikin...
Al’ummar unguwar Tudun Yola dake nan Kano sun tsinci gawar wani dattijo a wani kango dake unguwar. Al’amarin ya faru ne a ranar Lahadin makon da...