Shahararren mai shirya fina-finan Hausar nan Sani Ali Abubakar Indomie ya bayyana cewa wa’azi da fadakarwa sune ayyukan da suke yi a fina-finan Hausa da suke...
Tsohon daraktan ma’ikatan jinya a asibitin kwararru na Murtala Muhammad a jihar Kano, Yusuf Yakubu, ya ja hankalin al’umma da su kauracewa yin amfani da kayayyakin...
Shugaban Kungiyar Zumunta da take a unguwar Ja’en cikin karamar hukumar Gwale a jihar Kano, Abubakar Muhammad, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta...
Wasu iyaye tsofaffi ‘yan kimanin shekaru 70 zuwa 80 sun bayyana cewa da su yi yawo zuwa gidan makwabta ko kuma a cikin unguwanni sun gwammace...
Karar bindigar Baturen ‘yansanda ya yi sanadiyar saka mai Unguwar Sansanin Alhazai, Bashir Aliyu Dan Kano yin gudawa. Mai Unguwar ya bayana haka ne a gurin...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba uku (3) karkashin mai shari’a Ahmad Tijjani Badamasi ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wani mutum...
Al’ummar yankin Tudun Rubudi sabuwar Gwammaja, sun koka cewar har yanzu gurbataccen ruwa suke sha sakamakon fashewar bututun ruwa da masu rijiyoyin burtsatse su ke binnewa...
Babban kwamandan hukumar Hizba ta jihar Kano, Sheikh Muhammad Sani Harun Ibni Sina, ya ce kula da tarbiya aiki ne da ya rataya a kan iyaye...
Shugaban asibitin Muhammadu Buhari dake Unguwar Giginyu a jihar Kano, Dr Garba Dahiru Waziri, ya musanta zargin da wasu ke yi cewar asibitin na tsauwalawa marasa...
Mai dakin shugaban kasar Nijeriya, Aisha Buhari ta ce taimako a tsakankanin al’umma musammam mabukata abu ne me matukar muhimmanci da kuma tarin lada a wurin...