Shugaban magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Bashir Mu’azu Jide, ya tabbatarwa mana da cewa magoya bayan Pillars mutane (40) ne suka jikata a...
Mun kubutar da mutumin da masu garkuwa da mutane suka sace a karamar hukumar Rogo a nan Kano DSP Abdullahi Haruna. Rundunar Yansandan Jihar kano tace...
Dalibin wanda ya ke aji na biyu wato Level Two a jami’ar Wudil dake jiahr Kano an kama shi ne a ranar Talatar nan sanye da...
Rundunar Yansandan Jihar kano tace zuwa yanzu tana kan hanyar ta na kubuto da wani mutum mai suna Adamu Muhammad, da masu garkuwa da mutane suka...
Mai Magana da yawun kotunan Jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, yace babu wata sahri’a da zata gudana matukar babu shaidar da zata tabbatar da da’awar da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano, ta kama wata babbar motar daukar kaya da tabar wiwi da nauyinta yakai...
Kotu ta wanke tsofafin shugabannin karamar hukumar Warawa da ake zargi da tafka almundaha Shi kuwa mai sharia Muntari Garba Dandago ya wanke tsofafin shugabanni Warawa...
Kotun Majistiret ta fara sauraran shaidu kan zargin wani matashi da yin damfara. Kotun majistret mai lamba 72 karkashin mai sharia Aminu Gabari ta fara sauraron...
Ya yin da gwamnatin kano ta janye jami’in ‘yansanda ta maye gurbin su da lauyoyin gwamnati daga gabatar da kara a wasu kotunan domin gyara lamuran...
Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars ta ya yi kunnen doki daya da daya da abokiyar hamayyar ta ta Katsina United a gasar cin kofin kwarru...