Wasu tarin Beraye a yanakin unguwar Beraye dake bayan makarantar GGC a yankin Kofar Ruwa a karamar hukumar Dala sun addabawa samari da ‘yan mata gudanar...
Mai Unguwar Agadasawa Malam Inuwa Nasidi, ya nemi jami’an tsaro da su kawo karshen sace-sacen dake addabar Unguwar da makotan ta. Malam Inuwa Nasidi ya bayyana...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce jihar Kano na daga cikin jihohi mafi tsaro a fadin Nijeriya. Ganduje ya bayyana hakan ne a...
Kwamandan ‘yan Sintiri na jihar Kano, Muhammad Kabir Alaji, ya ce muddin al’umamar gari su ka baiwa jami’an su na Vijilante hadin kai ba tare da...
Shugaban kungiyar magoya bayan kwallon kafa ta Kano Bashir Pillars, Mu’azu Jide, ya gargadi magoya kungiyar da su kasance masu biyayya da zaman lafiya a yayin...
Sakataren illimi na karamar hukumar Garko, Dauda Ali Garko, ya tabbatar da cewa kowacce al’umma ba za ta taba samun cigaba ba har sai an samu...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Umar Usman Dan Baito, ya ce kundin tsarin mulkin Nijeriya ya bawa kowanne dan kasar damar kare...
Da safiyar yau Talata ne daliban makarantar sakandiren Rimin Gata dake karamar hukumar Ungogo bangaren maza, sun gudanar da wata zanga-zangar lumana sakamakon kin jinin yadda...
Kotun majistret mai lamba (72) karkashin Alhaji Aminu Gabari ta aike da wani matashi mai suna Kabiru Muhammad zuwa gidan gyaran hali sakamkon bata suna da...
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewar ta shirya tsaf domin tunkarar zabubbukan da za a yi a wasu mazabu a jihar Kano biyo...