Sanyi dai lokaci ne da a ke ciki a halin yanzu wanda a cikin ‘yan kwanakin nan tsabar muku-mukun sanyin da a ka yi har sai...
Wasu mutane da suke gudanar da Bara a kan tituna da kasuwanin Jihar Kano sun bayanna cewar, Bara kaskanci ce kuma rashin abun yi da kuma...
Kwamandan jami’an tsaron sa kai na Vigilante a nan Kano Muhammad Kabir Alhaji, ya ce an samu tarin nasarori ta fannin tsaro a Unguwannia shekarar 2019...
Kwamishinan Yansandan Jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ce za su tuhumi duk wani baturen ‘yansandan da mazauna yankinsa sukayi korafi kan yadda yake gudanar...
Baba Suda 6 1 2020 Nn A yi sauraro lafiya.
Da ranar yau ne ma’aikatan kula da lafiyar muhalli na karamar hukumar Ungogo karkashin jagorancin Hajiya Rabi Sani suka kai ziyarar bazata kauyen kududdufawa malale dake...
Hangen Dala 6 1 2020 A yi sauraro lafiya.
Shugaban Kungiyar Light House dake nan Kano,Kwmared Ilyasu Sulaiman Dawakin Tofa, ya ce riko ga kananan sana’o in dogaro da kai ga matasa shi ne kadai...
An hori kungiyoyin cigaban al’umma da dai-daikun mutane musamman ma mawadata wajen taimakawa masu karancin samu, wato marasa galihu don inganta rayuwar su. Shugaban gidauniyar Kwandala,...
Shugaban makarantar Ma’ahad sheik Yakub Islamiyya litahafizul Qur’an dake Garun Babba a karamar hukumar Garun Malam a jihar Kano, Muhammad Nazifi sa’idu, ya bayyana cewa za...