Saurari shirin domin jin batutuwa da su ka shafi Kano dama Nijeriya baki daya. A yi sauraro lafiya. Download Now
Tsohon shugaban kungiyar musulmai masu larurar idanu ta kasa reshan jihar Kano, Bashir Idiris, ya yi kira ga sababbin shuwagabannin kungiyar da su kasance masu rikon...
Kwararriyar likita a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano (AKTH), Farfesa Hadiza Galadanci, ta ja hankalin al’umma da su kara himmatuwa wajen kulawa da tsaftace muhallin...
Hukumar Bunksa aikin gona ta Jihar Kano (KNARDA) ta ce za ta bi diddigin wadanda tabawa tallafin noma domin tabbatar da an cimma burin da a...
Shugaban karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano’ Kabiru Ado Fanshekara, ya ce samar da kungiyoyi a cikin al’umma ya na kawo gagarumar cigaba da samun nasara...
Babbar kotu dake zaman ta a birnin tarayyar Abuja ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Maryam Sanda wadda ta kasha mujin ta tun a...