Babbar kotun jihar Kano ta kori karar da masu zabar sarki na masarautar Kano suka shigar gabanta su na kalubalantar kirkirar sabbin masarautu guda hudu da...
Gwamnatin jihar Kano za ta samar da bishiyoyi miliyan daya domin samar da kyakkyawan yanayin muhalli. Kwamishinan muhalli na jihar Kano Dakta Kabiru Ibrahim Getso, ya...
Mai magana da yawun ma’aikatan gidajen ajiya da gyaran hali na jihar Kano DSC Musbahu Lawan kofar Nasarawa, ya ce, doka ta ba su damar bawa...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Wasu mutane ne sun kai rahoton wani mai tallan maganin gargajiya a lasifika wato amsakuwa zuwa wurin hukumar Hisba, kan yadda yake fadar zantuka marasa ma’ana,...
Shu gaban majalisar matasa dake jihar Kano, Khalil Yusif Gabasawa, ya yi kira ga ‘yan kungiyoyin sa kai, su kara kaimi wajen tallafawa al’umma ba tare...
Shugaban majalisar malamai ta Jihar Kano, Malam Ibrahim Kalil, ya bukaci Kungiyoyin marubuta da manazarta wakokin Hausa, su mayarda hankali wajen bunkasa al’adun Hausa. Malam Ibrahim...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi mai suna, Habibu Sani Mahuta, wanda a ke zargin ya nemi kudin fansa, ko kuma ya yi...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA a jihar Kano, ta kama wata mata mai tsohon ciki da a ke zargin ta yi fice...