Gwamnatin jihar Kano ta gargadi masu sayar da abinci a cikin kasuwanni da sauran wuraren hada-hadar jama’a da su rinka tsaftace muhallansu wani mataki na kara...
Sakamakon rashin biyan ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano, mafi karancin albashi tsahon watanni, al’amuran mulki sun tsaya cak a ma’aikatar . Da...
Daga masallacin juma’a na Masjidil Quba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birnin Kano, limamin masallacin Malam Ahmad Ali wanda ya jagoranci sallar juma’a a yau,...
Limamin masallacin juma’a na Ibrahim Matawalle dake layin tsamiya a unguwar Ciranci dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, Malam Haruna Yakubu, ya ce wanda yake...
Al’ummar rigar fulani dake unguwar Zawaciki gida Dubu a karamar hukumar Kumbotso sun nemi tallafin gwamnatin jihar Kano da ta gina musu ajujuwa sakamakon yadda karatun...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kara kaimi wajen...