Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa shiyyar Kano EFCC ta cafke kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano Muntari Ishaq Yakasai bisa zargin...
Tun ranar Alhamis din nan ce, kotun majistrate mai lamba 47 dake zaman ta a unguwar Gyadi Gyadi a Kano ta sanya dan siyasa, Mustafa Jarfa...
Ko yaushe ne ranar zaben shugaban magoya bayan Manchestoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake jihar Kano, ta ce za ta gudanar da zaben...
Wasu barayi masu yin sata a cikin dare sun uzzurawa al’ummar unguwar Kadawa MulTara dake karamar hukumar Ungogo da sace-sace. Daga cikin barayin, an yi zargin...
Limamin masallacin juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano dake kan titi Abdullahi Bayero a karamar hukumar Nassarwa, Malam Murtala Muhammad Adam, ya ce abubuwan dake...
Anyi kira ga al’ummar musulmai da su kasance masu hakuri a yayin da suke bin ‘yan uwansu bashi gabanin snu samu damar da za su biya...
Babbar kotun jihar Kano, mai lamba 3 karkashin, Justice Ahmad Tijjani Badamasi, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan matar nan Rashida Sa’idu...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8 karkshin jagorancin, Justice Usman Na,abba, ta sanya ranar 19 ga watan gobe domin sauraron shaidu a kunshin tuhumar da...
Kwamitin binciken gano yaran da suka bata da gwamnatin jihar Kano ta kafa ya ce, ya gano adadin yawan yaran da suka bata a jihar. Shugaban...
Biyo bayan samun Maryam Sanda da laifin kashe mijinta Bilyaminu Muhammad Bello wanda bayan kotu ta tabbatar da samunta da laifin kisan kan mjin nata, ta...