Limamin masallacin Abubakar Sadik dake unguwar Sheka sabuwar Abuja a jihar Kano, Mallam Usman Muhammad Al’Ameen, ya ja hankalin iyaye da su rinka sauke hakkokin da...
Wata mata wadda ta shigar da karar mijinta a gaban kotu ta bukaci a tilasatawa mijin ta ya sake ta. Matar wadda muka sakaye sunan ta...
Mai unguwar Danbare (D) dake karamar hukumar Kumbotso a Kano, Saifullahi Abba Labaran, ya ce sun bijiro da dokar gwajin kwakwalwa ga dukkanin masoyan da suke...
Shugaban kasuwar waya ta famsanta a jihar Kano, Sani Damus ya bukaci gwamnatin da ta samarwa da yan kasuwar wadanda hukumar karota ta rushewa rumfuna makoma....
Limamin masallacin Abubakar Sadik dake Unguwar Sheka Sabuwar Abuja a Jihar Kano, Malam Usman Muhammad Al’ameen, ya ja hankalin Iyaye da su rinka sauke hakkokin da...
Mai magana da yawun gidan ajiya da gyaran hali a jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, suma mazauna gidajen ajiya da gyaran hali...
Kwamishinan ayyuka da gidaje na jihar Kano Injiniya Mu’azu Magaji, ya ce, nan da ‘yan Watanni Takwas zuwa goma za su kammala aikin wutar Lantarki mai...
Wani likita dake Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, Dakta Abdulmalik Yakubu ya ce, cutar Kansa cuta ce wacce ke shafar wasu bangarori na jiki da...
Kwamandan ‘yan sinitir na Bigilante a karamar hukumar Birni, Idris Adamu Sharada, ya ja hankalin masu sana’ar sayar da Gawayi a karamar hukumar, da su yi...
A yi sauraro lafiya Download Now