Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8 dake zaman ta a Millar Road dake unguwar Bompai, karkashin mai shari’a, Usman Na Abba, ta dage zaman shari’ar...
Kungiyar tallafawa kasahe masu tasowa ta EQUAL ACCESS INTERNATIONAL ta nu na gamsuwar ta kan yadda gidajen rediyo Freedom da Dala suke gabatar da shirye-shiryen ci...
Kungiyar dalibai masu karantar fannin lafiya a Nijeriya ta baiwa hukumar kula da jami’in kasar nan wa’adin makwanni biyu da ta kawo karshen yajin aikin da...
Hukumar Kasar Saudiyya ta dakatar da shika kasar don gudanar da ibadar aikin umara a wani mataki na kaucewa yaduwar cutar corona virus. Wakilinmu Ahmda Garzali...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba daya karkashin jagorancin babban jojin jihar mai shari’a Nura Sagir Umar, ta ci gaba da sauraron karar nan da dattawan...
An shawarci al’umma da su daina sanya tsoro a cikin zukatansu lokacin da ake gudanar musu da shari’a a gaban kotu domin kawo karshen cin hancin...
Majalisar malamai ta jihar Kano, ta kalubalanci hukuncin da gwamnatin Kano ta bullo dashi na hana yin barace-barace a kan tituna, da sunan neman sadaka. Jaridar...