Hukumar lura da ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta gargadi wasu iyali dake shirin gudanar da bikin daurin aure a wannan mako. Cikin wata sanarwa...
Wata kungiyar cigaban al’umma mai suna Crown Youth Initiative dake nan Kano, ta ce ta shirya tsaf domin bada tallafi ga malaman makarantun Islamiyyu dake Kano,...
Alhaji Fu’ad Hassan na kungiyar dattawan Kano ta KCCI, ya bukaci al’umma da su rinka kare kansu daga duk wata hanya dake a matsayin wadda za...
Wani masanin tattalin arziki dake kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano Dr Garzali Ado, ya bayyana ta’azzarar yaduwar annobar COVID-19 da cewa, ta faru ne...
Wani mutum mai suna Aminu Sulaiman dai ya yi karatun Degree a jami’a sashen kimiyyar ingantaccen abinci mai gina jiki ya ce ya yi amfani da...
Masu bibiyar kafafen yada labarai suna sane da matakin da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano karkashin jagorancin Isma’il Na’abba Afakalla ta dauka bayan fitar da...
Wani babban ma’aikacin banki a jihar Kano, Dr Sani Yahaya, wanda yake kula da shiyar Arewa maso Yamma, ya ce yanzu mutane sun fara ganewa cewa...
Kotun Majistrate mai lamba saba’in da hudu da ke zaman ta a gidan Murtala, a kwaryar birnin Kano, karkashin mai shari’ah Tijjani Saleh Minjibir, wasu yan...
Wani dan kasuwar Dawanau, Shu,aibu Baba Bagadawa ya roki ‘yan kasuwa da su saukakawa al’umma musamman ganin cewar watan azumi ya matso. Shuibu Baba wanda dan...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Alhaji Muhammad Sani Muhammad a matsayin babban mai taimaka masa kan harkokin siyasa. Hakan dai na kunshe ne...