Hukumar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce, za ta fara tantance sabbin jami’an da ke shirin shiga hukumar a ranar 24 ga watan Agustan da muke...
Gwamnatin tarayya ta ce, shirin N-Power ya canja rayuwar matasan kasar nan musamman ma ta banbagaren rashin aikin yi. Ministan jin kai, dakile Ibtila’i da ci...
Kungiyar ‘Yan jaridu Mata ta kasa NAWOJ ta ce, za ta hada Kai da kungiyoyin masu Kare hakkin Bil Adama da gwamnatin Jihar Kano domin hanyoyin...
Al’ummar Hotoro NNPC, sun koka tare da bukatar gwamnatin jiha da ta kawo musu dauki a Makarbar yankin unguwar wacce ta cika a halin yanzu suna...
Mutane da dama sun jikkata sanadiyyar rushewar wani gini a babban shagon sayar da kayayyaki a unguwar Rijiyar Lemo karamar hukumar Fagge. Lamarin ya faru ne...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Network a jihar Kano, ta samu nasarar kubutar da wani yaro mai suna Umar Ubale dan shekaru shida...
Jami’an tsaro sun kama dan wasan bayan Manchester United, Harry Maguire, a wani tsibiri na Mykonos dake kasar Girka. Jami’an tsaro sun dai kama Mguire dan...
Tsohon dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Henrik Larsson ya amince zai zama mataimakon sabon kocin Barcelona, Roland Koeman. Larsson tsohon dan wasan gaban...
A karo na biyu lauyan dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rasha ta EFCC, Wahab Shittu ya rubuta wasika ga shugaban kwamitin da ke...
Masanin kimiyyar siyasa a kwalejin share fagen shiga jami’a “CAS” Malam Kabiru Sufi ya ce, rikicin kasar Mali nada alaka da matsalolin rashin kula da bukatun...