Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana jin dadin sa a kan yadda al’ummar jihar Kano ta fara fahimtar dalilin da yasa ya kirkiro...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kashe fiye da naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun Firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna...