Gwamnatin jihar Kano ta ce, an kirkiro da aikin samar da wutar lantarki mai aiki da karfin ruwa a Tiga Dam domin bada wutar lantarki za...
Babbar kotun shari’ar musulunci karkashin mai shari’a Garba Kamilu Mai Sikeli ta ci gaba da sauraron wata shari’a wadda hukumar karbar korafi ta kano ta gurfanar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar tantance sabbin ‘yan sanda da za’a dauka ba tare da la’akari da mutum ina ya fito...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyukan samar da tashar wutar lantarki da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala ayyukan...
Mai horas da kasar Jamus, Joachim Low ya ce ya yarda mai tsaron ragar Bayern Munich, Manuel Neuer ya fi cancantar lashe kyautar gwarzon kwallon kafa...
Dan wasan gaban Bayern Munich, Robert Lewondowski, ya ce zai ci gaba da murza leda har nan da zuwa shekaru 40. Dan wasan mai shekaru 32...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain ta kasar Faransa, Neymar da Silva Santos Júnior, ya ce zai ci gaba da zama a kungiyar...
Dan wasan gaban kasar Italiya, Ciro Immobile, ya kara rattaba sabon kwantiragi a kungiyar sa ta SS Lazio har na tsawon shekaru Biyar a nan gaba....
Kungiyar kwallon kafa ta Lyon ta mata ta kasar Faransa ta samu nasarar doke Wolfsburg da ci 3-1 a wasan karseh na gasar cin kofin zakarun...