Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ce dan wasan gaban kasar Argentina Lionel Messi kuma dan wasan ta a yanzu zai bar kungiyar kakar wasanni ta...
Mutumin da a ke zargi da bibiyar tsohuwar matar sa a gidan mijin ta ya sake gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Post office....
Masu harkar sayar da magunguna a Chemist na jihar Kano sun koka a kan yadda wasu jami’ai daga Abuja su ka zo sun a rufe shaguna....
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano ta ce, zuba shara a magudanar ruwa da kuma rashin yashe su ne ke...
Tsohon dan wasan kasar Brazil da kungiyar Barcelona, Ronaldinho ya shaki iskar ‘yanci daga kullen gida da a ka yi masa a kasar Paraguay kusan na...
Kungiyar mahaddata alkur’ani ta kasa reshen jihar Kano ta ce, ba ta goyan bayan matakin gwamnatin jihar Kano na hana karatun alkur’ani a jihar. Sakataren kungiyar...
Tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Ottmar Hitzfeld, ya ce kungiyar Bayern Munich za ta yi babban asara har idan dan wasan...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, ta ce a kalla ‘yan kallo 20,000 ne za su kalli wasan karshe tsakanin mai rike da kambun gasar cin...
‘Yan sandan kasar Sweden sun yabawa dan wasan bayan Manchester United, Victor Lindelof bisa kama wani barawo da ya yi a babban birnin kasar. Dan wasan...
Kotun majistret mai lamba 18 da ke titin Zingeru, karkashin mai shari’a Muhammad Idris ta fara sauraron wata Shari’a wadda ‘yan sanda su ka gurfanar da...