Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta gano wani mutum da mahaifin sa ya daure shi tsawon shekaru sha biyar. Al’amarin ya faru ne a unguwar Fulani...
Dan wasan bayan kungiyar Borussia Dortmund, kuma kyaftin din kungiyar Lukasz Piszczek, zai rataye takalman sa daga harkokin kwallaon kafa a kakar 2020-21. Dan wasan mai...
Gwamnatin jihar Kano za ta bibiyi hanyoyin kilomita 5 da a ka yi a kananan hukumomin jihar a lokacin tsohon gwamna Dr Rabi’u Musa Kwankwaso. Majalisar...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta fara tunanin daukar dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi. Jaridar Mirror ta kasar Ingila ta...
Dan wasan Manchester City wanda yak e taka leda a tsakiyar fili, Kevin de Bruyne, ya zama gwarzon dan wasan Firimiya a bana. Dan wasan mai...